Angel Makombo
Ƴar siyasan Congo, mai bada shawara
Angèle Makombo-Eboum ƴan siyasan Congo ne (Jamhuriyar Demokraɗiyya ta Kongo). Ita ce shugabar Ligue des Démocrates Congolais [fr] ('League of Congolese Democrats').[1][2][3]
Angel Makombo | |
---|---|
Rayuwa | |
ƙasa | Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango |
Karatu | |
Makaranta |
University of Paris 1 Pantheon-Sorbonne (en) master's degree (en) : corporate law (en) Sciences Po (mul) : Kimiyyar siyasa Q125421471 |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan siyasa |
Employers | Majalisar Ɗinkin Duniya (1987 - 2011) |
Ta sauke karatu daga Jami'ar Paris 1 Panthéon-Sorbonne, da Sciences Po, kuma ta yi aiki a Majalisar Dinkin Duniya .
Ayyuka
gyara sashe- Yusuf A.A 30 Juli 1998).''Yakin farar hula a yankin babban Teku.
Nassoshi
gyara sasheHanyoyin haɗi na waje
gyara sashe- Hira da Angelle Makombo, DRC Sep 14, 2018
- Angèle Makombo Radio Okapi 09/11/2020