Angèle Diabang Brener
Mawallafin allo na Senegal, darakta kuma mai shirya fina-finai
Angèle Diabang Brener marubuciya ce ta ƙasar Senegal, darekta kuma mai shirya fina-finai.[1]
Angèle Diabang Brener | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Dakar, 1979 (44/45 shekaru) |
ƙasa | Senegal |
Karatu | |
Harsuna | Faransanci |
Sana'a | |
Sana'a | darakta, mai tsara fim da marubin wasannin kwaykwayo |
Muhimman ayyuka |
Q126718832 Q3319846 Yandé Codou, la griotte de Senghor Q19544199 Q126718944 Q126719057 |
IMDb | nm2687886 |
Rayuwar farko da ilimi
gyara sasheAn haifi Angéle Diabang Brener a Dakar a shekara ta 1979. Kwarewarta da iliminta a harkar fina-finai ya gudana a Dakar a cibiyar Média Center de Dakar, daga baya a makarantar shirya fina-finai ta ƙasar Faransa La Fémis a birnin Paris, sannan kuma a fitaccen Filmakademie Baden-Württemberg a Jamus.
Sana'a
gyara sasheTa fara aikinta a matsayin editar fina-finai sannan a shekarar 2005 ta ba da umarnin fim ɗin ta na farko, wani shirin da ya shafi ka'idojin kyawun matan Senegal mai suna "Mon beau sourire".[2][3] Ita ce ke tafiyar da kamfanin shirya fina-finai na Karoninka wanda ya shahara wajen yin fina-ffinai sama da ggoma sha bbiyu. [2]
Fina-finai
gyara sashe- 2005 : Mon beau sourire[4][5]
- 2007 : L’Homme est le remède de l’homme, with Ousseynou Ndiaye and El Hadji Mamadou "Leuz" Niang
- 2007 : Le Revers de l'exil[3]
- 2007 : Sénégalaises et Islam
- 2008 : Yandé Codou, la griotte de Senghor[6]
- 2014 : Congo, un médecin pour sauver les femmes[2] A documentary on the work of Dr Denis Mukwege.
Kyauta
gyara sashe- For Sénégalaises et Islam
- 2007 - Jury Prize at Festival Images citoyennes (Liège, Belgium)
- 2007 - Mention spéciale (Jury distinction) at the Festival des Cinémas d'Afrique du pays d'Apt (Apt Festival of African Films, Apt, France)
Manazarta
gyara sashe- ↑ Angèle Diabang Brener on IMDb
- ↑ 2.0 2.1 2.2 "Une cinéaste sénégalaise filme des Congolaises victimes de violences" (in Faransanci). Sabine Cessou, Rfi.fr, 21 November 2014 (fr)
- ↑ 3.0 3.1 "Biography of Angèle Diabang on Africiné.org" (in Faransanci).
- ↑ (in French)Sénégalaises et islam Archived ga Yuni, 17, 2010 at the Wayback Machine on Jeune Afrique
- ↑ (in French)Mon beau sourire Archived 2008-12-01 at the Wayback Machine on Africultures.com
- ↑ Le Quotidien, Horizon Angèle Diabang, réalisatrice, productrice : « Etre cinéaste, ce n'est pas capter un moment et le montrer sur YouTube » (23 February 2019) [1] (Retrieved 2 June 2019)
Karin Karatu
gyara sashe- Françoise Pfaff, 'Angèle Diabang Brener', in À l'écoute du cinéma sénégalais, Éditions L'Harmattan, Paris, 2010, pp. 109–119, 08033994793.ABA