Andy Delort (an haife shi ranar 9 ga watan oktoba, 1991) a garin Sète, ƙasar Faransa. shine ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Aljeriya. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Aljeriya daga shekara ta 2019.

Andy Delort
Rayuwa
Cikakken suna Andy Delort
Haihuwa Sète (en) Fassara, 9 Oktoba 1991 (32 shekaru)
ƙasa Faransa
Aljeriya
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  A.C. Ajaccio (en) Fassara2008-200900
Nîmes Olympique (en) Fassara2009-201030
France national beach soccer team (en) Fassara2009-200915
  A.C. Ajaccio (en) Fassara2010-2013475
  France national under-20 association football team (en) Fassara2011-201110
  FC Metz (en) Fassara2012-2012131
Tours FC. (en) Fassara2013-20143824
Wigan Athletic F.C. (en) Fassara2014-2015110
  Stade Malherbe Caen (en) Fassara2015-20163612
Tours FC. (en) Fassaraga Faburairu, 2015-ga Yuni, 2015142
  Tigres UANL (en) FassaraSatumba 2016-ga Janairu, 2017
Toulouse FC (en) Fassaraga Janairu, 2017-ga Yuni, 2018
  Montpellier Hérault Sport Club (en) Fassaraga Yuli, 2018-
  Kungiyar Kwallon Kafa ta AljeriyaMayu 2019-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Lamban wasa 09
Nauyi 78 kg
Tsayi 180 cm
Andy Delort
Andy Delort.jpg
Andy Delort a filin wasa