Andre Brooks Andre Chance Brooks (an haife shi 20 ga Agusta 2003) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Ingila wanda ke taka leda a matsayin winger na Sheffield United.

Andre Brooks
Rayuwa
Haihuwa Sheffield, 20 ga Augusta, 2003 (20 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta gyara sashe