Amy Okonkwo
Amy Nnenna Okonkwo (an Haife ta a ranar 26 ga watan Agusta 1996) 'yar wasan ƙwallon kwando ce kuma Ba'amurkiyace kuma 'yar Najeriya ce na Saint-Amand Hainaut Basket a cikin ƙwallon kwando na Ligue Féminine de Basketball da Ƙungiyar Ƙasa ta Najeriya.[1][2][3]
Amy Okonkwo | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Fontana, 26 ga Augusta, 1996 (28 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
ƙasa |
Tarayyar Amurka Najeriya | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | basketball player (en) | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
|
Tawagar 'yan wasan Najeriya
gyara sasheAmy ta wakilci Najeriya a gasar bazara ta 2020 a Tokyo inda ta samu maki 2.7 da 1.[4] Ta kuma shiga cikin Afrobasket na 2021 inda ta ci zinare tare da ƙungiyar kuma ta sami maki 9.4, sake dawowa 4.2 da taimakon 0.4.[5]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Amy Okonkwo Basketball.eurobasket.com. Retrieved 2 April 2022.
- ↑ Proballers. "Amy Okonkwo, Basketball Player". Proballers. Retrieved 25 March 2022.
- ↑ "Amy Okonkwo WNBA.com-Official Site of the WNBA. Retrieved 25 March 2022.
- ↑ "Amy Okonkwo fiba.basketball. Retrieved 9 April 2022.
- ↑ "Amy Okonkwo fiba.basketball. Retrieved 27 February 2022.