Amon Olive Assemon (an haife shi ranar 12 ga watan Nuwamban 1987) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon hannu ne na ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta ƙasar Ivory Coast.[1]

Amon Olive Assemon
mutum
Bayanai
Jinsi mace
Ƙasar asali Ivory Coast
Suna Amon
Shekarun haihuwa 12 Nuwamba, 1987
Sana'a handball player (en) Fassara
Wasa handball (en) Fassara

Assemon ya buga wa tawagar ƙasar Ivory Coast wasa. Ta halarci gasar ƙwallon hannu ta mata ta duniya a cikin shekarar 2011 a Brazil,[2] Ivory Coast ce ta tsallake zuwa mataki na rukuni, amma zakaran duniya Brazil ta fitar da ita a matakin bugun gaba.

Assemon ta buga wa tawagar ƙasar Ivory Coast wasa a gasar cin kofin Afrika na shekarar 2015, inda ta ci ƙwallaye biyu a wasan rukuni da DR Congo.[3]

Manazarta

gyara sashe