Amjad Ismail
Amjad Ismail Ahmed ( Larabci: أمجد إسماعيل ; an haife shi a ranar 1 Janairu 1993) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Sudan wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron baya ga kulob din Al-Ahly Shendi na Sudan, da kuma tawagar ƙasar Sudan.
Amjad Ismail | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | Sudan, 1994 (29/30 shekaru) | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
|
Ayyukan kasa da kasa
gyara sasheIsmail ya fara buga wasansa na farko a duniya tare da tawagar kasar Sudan a wasan sada zumunci da kasar Gabon ta doke su da ci 2-1 a ranar 2 ga Satumba 2016. Ya kasance cikin tawagar Sudan da aka kira zuwa gasar cin kofin Afrika na 2021.