Amiram Levin
Amiram Levin ( Hebrew: עמירם לוין ; an haife shi ne 7 Yuli 1946) Aluf ( Manjo Janar ) mai ritaya ne na Sojojin Isra'ila .
Amiram Levin | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Lahavot HaBashan (en) , 7 ga Yuli, 1946 (78 shekaru) |
ƙasa | Isra'ila |
Karatu | |
Harsuna | Ibrananci |
Sana'a | |
Sana'a | hafsa, spy (en) da ɗan kasuwa |
Employers | Mossad (en) |
Aikin soja | |
Fannin soja | Israel Defense Forces (en) |
Digiri | Aluf (en) |
Ya faɗaci |
Yom Kippur War (en) Six-Day War (en) War of Attrition (en) 1982 Lebanon War (en) |
Imani | |
Jam'iyar siyasa | Israeli Labor Party (en) |
IMDb | nm3729908 |
Aiki
gyara sasheAmiram Levin ya yi aiki a Sayeret Matkal kuma ya tashi dan ya zama kwamanda. Ya kasance kwamandan rundunar IDF ta Arewa, mataimakin Mossad da darekta kuma shugaban Kamfanin Hanyoyi na kasa na Isra'ila .