Aminu Shariff
Jarumi mai shirin fim
Aminu Aliyu Shariff wanda aka fi sani da Aminu Momoh (an haife shi a ranar goma sha bakwai (17) ga watan Fabarairun shekara ta dubu daya da dari tara da saba'in da bakwai "1977") ɗan fim ne na Najeriya, mai bada umarni, marubucin labaran finafinai kuma mai gabatar da shiri a gidan talabijin ne. Kazalika kuma Shariff editan mujalla ne.
Aminu Shariff | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 17 ga Faburairu, 1977 (47 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Mazauni | Kano |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi da mai gabatarwa a talabijin |
Ka duba wannan shafin domin sanin yanda zaka gyara wannan mukalar Koyon rubuta mukala
Akwai yuwar admin ya goge wannan shafin matukar ba'a inganta ta ba. |
Fina-Finai
gyara sasheDaga cikin fina-finai da Aminu Shariff ya kasance a ciki sun hada da:
Shekara | Take | Matsayi | Nau'i | Kamfanin Samarwa |
---|---|---|---|---|
2009 | Duniyar Sama | Mai wasan kwaikwayo | Wasan kwaikwayo | Duniyar Fina-Finan |
2010 | Guguwa | Mai wasan kwaikwayo | Wasan kwaikwayo | Duniyar Fina-Finan |
2010 | Tuwon Tulu | Mai wasan kwaikwayo | Wasan kwaikwayo | |
2010 | Tuwon Kasa | Mai wasan kwaikwayo | Wasan kwaikwayo | |
2011 | Kishiya ko 'Yar Uwa | Mai wasan kwaikwayo | Wasan kwaikwayo | |
2012 | Abu Naka | Mai wasan kwaikwayo | Wasan kwaikwayo | |
2012 | Ukuba | Mai wasan kwaikwayo | Wasan kwaikwayo | Duniyar Fina-Finan |
2013 | Kauna | Mai wasan kwaikwayo | Wasan kwaikwayo | |
2013 | A Cuci Maza | Mai wasan kwaikwayo | Wasan kwaikwayo | AlRahus Film Production |
2015 | Ana Wata Ga Wata | Mai wasan kwaikwayo | Wasan kwaikwayo | GG Production |
2015 | Gidan Farko | Mai wasan kwaikwayo | Wasan kwaikwayo | Nishaɗin IAI |
2015 | Kayar Ruwa | Mai wasan kwaikwayo | Wasan kwaikwayo | |
2017 | Rumana | Mai wasan kwaikwayo | Wasan kwaikwayo | Hikima Multimedia kano |
Nasarori
gyara sasheKasancewar shi jajircecce a kan duk abunda yake yi, Aminu Shariff ya samu lambobin yabo mabambanta a wurare da dama. Daga cikin lambobin yabo da ya samu akwai:
Shekara | Kyauta | Nau'i | Fim | Sakamakon |
---|---|---|---|---|
2001 | Arewa Film Award | Mafi Gwanin | style="background: #008000; color: white; vertical-align: middle; text-align: center; " class="partial table-partial"|Nasara | |
2005 | Lambobin Gamji | Mafi Kyawun Jarumi na Shekara | style="background: #008000; color: white; vertical-align: middle; text-align: center; " class="partial table-partial"|Nasara | |
2009 | Kyautar Afro-Hollywood | Fitaccen Jarumi (Nau'in Hausa) | style="background: #008000; color: white; vertical-align: middle; text-align: center; " class="partial table-partial"|Nasara | |
2010 | Kyautar Sanatan Jihar Kano | Mafi Gwanin | style="background: #008000; color: white; vertical-align: middle; text-align: center; " class="partial table-partial"|Nasara | |
2013 | Kyautar City City Entertainment | Mafi Gwanin | style="background: #008000; color: white; vertical-align: middle; text-align: center; " class="partial table-partial"|Nasara |