Amina bint Wahb
(an turo daga Amina yar Wahb)
Amina Aminah 'yar Wahb (da larabci: آمنة بنت وهب ʼĀmena bint Wahab, died 577 AD) ta kasance mahaifiya ga Annabi Muhammad S.A.W
Amina bint Wahb | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Makkah, 550s |
Mutuwa | Al-Abwa (en) , 575 |
Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Wahb ibn 'Abd Manaf |
Mahaifiya | Barrah bint Abdul Uzza |
Abokiyar zama | Abdullahi dan Abdul-Muttalib (23 ga Yuli, 570 - 1 ga Janairu, 571) |
Yara |
view
|
Karatu | |
Harsuna | Larabci |
Sana'a | |
Sana'a | maiwaƙe |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.