Amina Aminah yar Wahb (da larabci: آمنة بنت وهب‎ ʼĀmena bint Wahab, died 577 AD) ta kasance mahaifiya ga Annabi Muhammad S.A.W

Amina bint Wahb
Rayuwa
Haihuwa Makkah, 549
Mutuwa Al-Abwa (en) Fassara, 575
Yanayin mutuwa Sababi na ainihi
Ƴan uwa
Mahaifi Wahb ibn 'Abd Manaf
Mahaifiya Barrah bint Abdul Uzza
Abokiyar zama Abdullahi dan Abdul-Muttalib  (23 ga Yuli, 570 -  1 ga Janairu, 571)
Yara
Karatu
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a maiwaƙe
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta gyara sashe