Amin Ahmed Adel Youssef (an haife shi a ranar 14 ga watan Agusta na shekara ta 1947) wani tsohon ɗan Masar ne mai iyo . Ya shiga cikin gasa biyu a gasar Olympics ta bazara ta 1972 . [1]

Amin Ahmed Adel Youssef
Rayuwa
Haihuwa 14 ga Augusta, 1947 (77 shekaru)
ƙasa Misra
Harshen uwa Egyptian Arabic (en) Fassara
Karatu
Harsuna Larabci
Egyptian Arabic (en) Fassara
Sana'a
Sana'a swimmer (en) Fassara
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe
  1. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Amin Ahmed Adel Youssef Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 23 November 2016.