Ambaliyar Antananarivo ta 2022
A ranar 18 ga watan Janairu, shekarar 2022, ambaliyar ruwa ta afku a arewacin Madagascar, musamman a kusa da yankin Antananarivo, inda mutane 11 suka mutu.[1][2] Ruwan sama kamar da bakin ƙwarya ne ya haddasa ambaliya, inda adadin ruwan sama ya kai milimita 226 ya sauka a cikin daren 17 zuwa 18 ga watan Janairu. [1]
Ambaliyar Antananarivo ta 2022 | |
---|---|
ambaliya | |
Bayanai | |
Ƙasa | Madagaskar |
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Madagaskar |
Region of Madagascar (en) | Analamanga (en) |
District of Madagascar (en) | Antananarivo-Renivohitra District (en) |
Babban birni | Antananarivo |
Tasiri
gyara sasheMadagascar
gyara sasheGabaɗaya, an ba da rahoton mutuwar mutane 34, 11 a ranar 18 ga watan Janairu, da ƙarin 23 daga Tropical Storm Ana ranar 23 ga watan Janairu [3] Jimlar ruwan sama ya kai mm 226 a sassan ƙasar Madagascar.[1]
Duba kuma
gyara sashe- Yanayi na 2022
- 2022 Ambaliyar Gabashin London.
Manazarta
gyara sashe- ↑ 1.0 1.1 1.2 "10 killed by floods in Madagascar". Africanews. 18 January 2022. Archived from the original on 24 January 2022. Retrieved 18 January 2022.
- ↑ "Ten killed by floods in Madagascar capital". macaubusiness.com. 18 January 2022. Archived from the original on 25 January 2022. Retrieved 18 January 2022.
- ↑ "Tropical storm Ana floods Madagascar's capital; 34 dead". The Washington Post. 24 January 2022. Archived from the original on 25 January 2022. Retrieved 25 January 2022.