Ambaliyar Afrika ta 2007, Majalisar Ɗinkin Duniya ta ce ta kasance ɗaya daga cikin ambaliyar ruwa mafi muni a tarihi . Ambaliyar ta fara ne da ruwan sama a ranar 14 ga watan Satumba, shekarar 2007 lokacin gida. Sama da ƙasashe 14 ne bala'in ya shafa a Nahiyar Afrika, mutane 250 ne aka ruwaito ambaliya ta kashe kuma miliyan 1.5 ta shafa. Majalisar Ɗinkin Duniya ta ba da gargaɗi game da cututtukan da ke haifar da ruwa da kamuwa da fara.

Ambaliyar Afirka ta 2007
ambaliya
Bayanai
Kwanan wata 14 Satumba 2007
Wuri
Map
 21°05′38″N 7°11′17″E / 21.09375°N 7.1881°E / 21.09375; 7.1881

Bayanai daga majiyoyin Afirka gyara sashe

Ghana gyara sashe

400,000 ba su da matsuguni inda a ƙalla mutane 20 suka mutu sannan an kwashe amfanin gona da dabbobi.

Some villages and communities have now been totally wiped off the map of Ghana

[1]

George Azi Amoo - kodinetan kula da bala'o'i na Ghana

Sudan gyara sashe

An bayar da rahoto na mutuwar mutane 64.

Habasha gyara sashe

An bayar da rahoton mutuwar mutane 17. A yankin Afar kogin Awash ya yi sanadiyar rushewar dam. Kimanin mutane 4,500 ne suka maƙale, ruwa ya kewaye su.

Uganda gyara sashe

Mutane 150,000 ne suka rasa matsugunansu sannan 21 aka ruwaito cewa sun mutu. Makarantu 170 ne ke karkashin ruwa.

Rwanda gyara sashe

An bayar da rahoton mutuwar mutane 18 sannan kuma gidaje 500 ambaliyar ruwa ta tafi da su.

Mali gyara sashe

Gada 5 sun ruguje sannan kuma gidaje 250 sun lalace.

Burkina Faso gyara sashe

An bayar da rahoton mutuwar mutane har 33.

Kenya gyara sashe

An bayar da rahoton mutuwar mutane guda 12.

Togo gyara sashe

An bayar da rahoton mutuwar mutane guda 20.

Duba kuma gyara sashe

  • 2009 Ambaliyar Afirka ta Yamma
  • Ayyukan guguwa na duniya na 2007
  • Karancin ruwa a Afirka

Manazarta gyara sashe

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe