Amar Hamdy Ahmed Maghrabi Omar (an haifeshi ranar 30 ga Nuwamba, 1999) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Masar wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya ga ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Masar da kuma Al Ittihad Alexandria ta Masar a matsayin aro daga Al Ahly.[1]

Amar Hamdy
Rayuwa
Haihuwa Iskandariya (en) Fassara, 7 ga Maris, 1999 (25 shekaru)
ƙasa Misra
Harshen uwa Egyptian Arabic (en) Fassara
Karatu
Harsuna Larabci
Egyptian Arabic (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Al-Ittihad Alexandria Club-
 
Muƙami ko ƙwarewa wing half (en) Fassara
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta gyara sashe

  1. "AMAR HAMDI". Soccerway. Retrieved 18 July 2018.