Ama Ampofo Ta kasance yar kasar Ghana ce kuma mai shirin fim. A cikin shekarar 2014, Ta fito acikin fim din "Claudia" a shirin Shirley Frimpong-Manso's film, Devil in the Detail, Inda rawar da ta taka ya haifar mata samun kyautar gabatarwa a Africa Movie Academy Award for Best Supporting Actress da kuma Golden Movie award.[1][2]

Ama Ampofo
Rayuwa
Haihuwa Adansi (en) Fassara, 22 ga Yuni, 1991 (33 shekaru)
ƙasa Ghana
Karatu
Makaranta University of Ghana
Archbishop Porter Girls Senior High School (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a jarumi da model (en) Fassara
Muhimman ayyuka Devil in the Detail (fim)
Miss Malaika Ghana (en) Fassara
Kyaututtuka
IMDb nm6325649
Ama Ampofo
Jadawalin edit a a ghana

Rayuwarta

gyara sashe

Ama tayi makarantar secondary school na Archbishop Porter Girls a Takoradi inda ta karanci Kasuwanci. Ampofo kuma ta yi digiri akan Theater Arts da Tarihi a Jami'ar ghana.[3]

Gabanin fara shirin fim, ta shiga cikin gasar Miss Malaika Ghana pageant. Kari Kuma ga aikin fim, takan yi tallace-tallace a telebiji na kasar Ghana.[4]

Manazarta

gyara sashe
  1. Eugene Nyavor (29 June 2015). "Full List Of Winners At Golden Movie Awards 2015". modernghana.com. Retrieved 12 June 2016.
  2. "Ama Ampofo did not win an award at the 2015 AMAA". ghanaweb.com. 1 October 2015. Retrieved 12 June 2016.
  3. "Actress Ama Ampofo Opens Up To NEWS-ONE". modernghana.com. 23 July 2015. Retrieved 12 June 2016.
  4. "From participating in Miss Malaika 2012 to the big stage: The story of Ama Ampofo". ytainment.com. Archived from the original on 8 August 2016. Retrieved 12 June 2016.

Hadin waje

gyara sashe