Améyo Adja (an haife ta a watan Yulin shekarar 1956 [1]) 'yar siyasar Togo ce kuma memba ta Majalisar Dokokin Pan-Afirka ta Togo .

Améyo Adja
Member of the Pan-African Parliament (en) Fassara

Rayuwa
Haihuwa 1956 (67/68 shekaru)
ƙasa Togo
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

An haifi Adja a Lomé. An zabe ta a Majalisar Dokokin Togo a Zaben ‘yan majalisu na Oktoban 2002 [2] as a candidate of the Rally for the Strengthening of Democracy and Development (RSDD)[3] a matsayin ‘yar takarar Rally for the Strengthening of Democracy and Development (RSDD) daga mazabar Lomé ta biyu, [4] kuma ta zama Shugabar Kungiyar 'Yancin Kwadago. An zabe ta a Majalisar dokokin ECOWAS ta Majalisar Dokoki ta Kasa a ranar 2 ga Nuwamba, 2005, inda ta samu kuri'u 59 daga wakilai 68 da suka halarta.[5]

An kuma zabe ta a majalisar dokokin Pan-Afirka, ta zama ɗaya daga cikin mambobi biyar na kasar Togo lokacin da aka fara zama a watan Maris na shekara ta 2004.[6]

Manazarta

gyara sashe
  1. CV at National Assembly website Archived Disamba 16, 2007, at the Wayback Machine (in French).
  2. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named CV2
  3. "LISTE ALPHABETIQUE DES DEPUTES DE L'OPPOSITION" Archived Nuwamba, 10, 2007 at the Wayback Machine, National Assembly website (in French).
  4. List of deputies by region Archived 2007-11-07 at the Wayback Machine (lists deputies from the 2002-2007 parliamentary term) (in French).
  5. "Les représentants au Parlement de la CEDEAO et au Conseil Supérieur de la Magistrature élus." Archived 2006-10-03 at the Wayback Machine, radiolome.tg (in French).
  6. List of members of the Pan-African Parliament Archived 2011-05-18 at the Wayback Machine (as of March 15, 2004).