Amália Maria Alexandre 'yar siyasar Angola ce ta MPLA kuma memba ce a Majalisar Dokokin ƙasar Angola. [1] Ita ce mai kula da kungiyar sa ido na sakatariyar zartarwa ta kungiyar mata ta ƙasar Angola (WCO) ta Cunene.[2]

Amália Maria Alexander
Member of the National Assembly of Angola (en) Fassara


District: National Constituency of Angola (en) Fassara
Rayuwa
ƙasa Angola
Karatu
Harsuna Portuguese language
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa People's Movement for the Liberation of Angola (en) Fassara

Manazarta

gyara sashe
  1. Amália Maria Alexandre. Assembleia Nacional de Angola. Retrieved 29 November 2018.
  2. "OMA está a reforçar acções de mobilização para o voto". Jornaldeangola.sapo.ao. Archived from the original on 2 July 2019. Retrieved 29 November 2018.