Alobera (aloe vera)
Alobera (Aloe vera) wani tsiro ne wanda yana daga cikin tsirrai masu amfani sosai, anayin magunguna kala kala dashi kamar irin gyaran fata.[1]. Ana kuma amfani dashi wajen kwalliya da gyara gashin kai,[2] ana kuma maganin mata dashi[3] Yana dai dai amfani sosai.
Alobera (aloe vera) | |
---|---|
Scientific classification | |
Kingdom | Plantae |
Order | Asparagales (en) |
Dangi | Asphodelaceae (en) |
Genus | Aloe (en) |
jinsi | Aloe vera Burm.f., 1768
|
General information | |
Tsatso | Aloe vera ext. (en) , Aloe extract (en) , Aloe vera juice (en) , Aloe vera fibre (en) da Aloe vera leaf (en) |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
gyara sashe- ↑ http://www.yaddaake.com/2018/12/yadda-ake-amfani-aloevera-wajen-gyaran-fata.html?m=1
- ↑ Olusegun, Mustapha (11 August 2017). "yadda-ake-kwalliya-da-ganyen-aloe-vera". aminiya.dailytrust.com. Retrieved 25 October 2021.
- ↑ "matsi da Aloe Vera". awwalmazare.blogspot.com. 25 February 2017. Retrieved 27 October 2021.