Ally Mtoni

Dan wasan kwallon kafa ne (1993_2022)

Ally Abdukarim Ibrahim Mtoni (13 Maris 1993 - 11 Fabrairu 2022), wanda kuma aka sani da Ally Sonso, ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Tanzaniya wanda ya taka leda a matsayin mai tsaron gida.[1]

Ally Mtoni
Rayuwa
Haihuwa Dar es Salaam, 13 ga Maris, 1993
Mutuwa 2022
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Lipuli FC (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Ƙuruciya gyara sashe

An haifi Mtoni a Asibitin Kasa na Muhimbili a Dar es Salaam, a ranar 13 ga watan Maris 1993. [2]

Aikin kulob gyara sashe

Mtoni ya buga wasa a kungiyoyin Kagera Sugar FC da Lipuli FC, Young Africans SC da Ruvu Shooting FC a Tanzaniya.

Ayyukan kasa da kasa gyara sashe

Mtoni ya fara buga wasan kwallon kafa na kasar Tanzania ne a ranar 18 ga watan Nuwamba 2018 a wasan neman gurbin shiga gasar AFCON 2019 da Lesotho.[3]

An zabi Mtoni a cikin tawagar kwallon kafar Afirka ta shekarar 2019.

Rayuwa ta sirri gyara sashe

Toni ya mutu a Dar es Salaam a ranar 11 ga watan Fabrairu 2022, yana da shekaru 28. [4]

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe



Manazarta gyara sashe

  1. "Ally Mtoni" . Global Sports Archive . Retrieved 11 February 2022.
  2. "Ally Mtoni". National Football Teams. Benjamin Strack-Zimmerman. Retrieved 11 February 2022.
  3. "Lesotho v Tanzania game report" . Confederation of African Football . 18 November 2018.
  4. Tanzanie : Ally Mtoni Sonso décède des suites de maladie Archived 2022-11-09 at the Wayback Machine (in French)