Allen Lester Crabbe III (an haife shi ranar 9 ga watan Afrilu, 1992). ƙwararren ɗan wasan kwallon kwando ne na Amurka. Ya buga wasan ƙwallon kwando na California Bears. Ya sami lambar yabo ta All-American.

Allen Crabbe
Rayuwa
Haihuwa Los Angeles, 9 ga Afirilu, 1992 (32 shekaru)
ƙasa Tarayyar Amurka
Harshen uwa Turanci
Karatu
Makaranta University of California, Berkeley (en) Fassara
Frederick K.C. Price III Christian Schools (en) Fassara
Sana'a
Sana'a basketball player (en) Fassara
Itinerary
Ƙungiyoyi Shekaru Pos Nbr
Portland Trail Blazers (en) Fassara-2017
Brooklyn Nets (en) Fassara2017-
California Golden Bears men's basketball (en) Fassara2010-2013
Draft NBA Cleveland Cavaliers (en) Fassara
 
Muƙami ko ƙwarewa shooting guard (en) Fassara
Lamban wasa 23
Nauyi 215 lb
Tsayi 198 cm
Allen Crabbe acikin filin wasa
Allen Crabbe zai worga kallon cikin raga
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe