Alix Lapri[1]

Alix Lapri
Rayuwa
Cikakken suna Alexus Lapri Geier
Haihuwa Topeka (en) Fassara, 9 Nuwamba, 1996 (27 shekaru)
ƙasa Tarayyar Amurka
Mazauni Atlanta
Georgia (Tarayyar Amurka)
Harshen uwa Turanci
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a mawaƙi, Jarumi da mai rubuta waka
Artistic movement rhythm and blues (en) Fassara
pop music (en) Fassara
Kayan kida murya
IMDb nm4821684

Alix Lapri an Haife ta a ranar 7 ga watan Nuwamba a shekarar 1996 mawaƙiyar Ba'amurka ce marubuciyar waƙa, kuma 'yar wasan kwaikwayo. An haife ta a garin Topeka, Lapri ta shiga cikin nunin ƙwazo da yawa a lokacin ƙuruciyarta. Ta bayyana Effie Morales akan shirin din Power da kuma "it's sequel" da "spin-off", Power book II: Ghost da sauran su.


Manazarta gyara sashe

  1. https://en.m.wikipedia.org/wiki/Alix_Lapri