Alicia M. Soderberg
Alicia Margarita Soderberg (an haife ta a shekara ta 1977) mai ilimin taurari Ba'amurkiya ce wacce bincike ya mayar da hankali kan supernovae.Ta kasance mataimakiyar farfesa a ilmin taurari a Jami'ar Harvard kuma takwarar digiri a Harvard-Smithsonian Center for Astrophysics.[1]
Alicia M. Soderberg | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Boston, 1977 (46/47 shekaru) |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Karatu | |
Makaranta |
University of Cambridge (en) Bates College (en) California Institute of Technology (en) Falmouth High School (en) |
Sana'a | |
Sana'a | Ilimin Taurari |
Employers | Jami'ar Harvard |
Kyaututtuka |