Ali Muheeb
Ali Mohamed Muheeb (ranar 26 ga watan Maris 1935 – ranar 26 ga watan Satumban 2010) ɗan ƙasar Masar ne mai nutsewa. Ya yi takara a gasar tseren mita 3 ta maza a gasar Olympics ta bazarar 1960.[1]
Ali Muheeb | |
---|---|
mutum | |
Bayanai | |
Jinsi | namiji |
Ƙasar asali | Misra |
Country for sport (en) | United Arab Republic (en) |
Sunan asali | علي محمد مهيب |
Suna | Ali |
Shekarun haihuwa | 26 ga Maris, 1935 |
Wurin haihuwa | Suez |
Lokacin mutuwa | 26 Satumba 2010 |
Wurin mutuwa | Kairo |
Dalilin mutuwa | liver disease (en) |
Dangi | Q29512548 |
Sana'a | painter (en) da competitive diver (en) |
Wasa | diving (en) |
Participant in (en) | diving at the 1960 Summer Olympics – men's 3 metre springboard (en) |
Copyright status as a creator (en) | works protected by copyrights (en) |
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Ali Mohamed Muheeb". Olympedia.org. OlyMADMen. Retrieved 16 May 2020.