Alhaji Idi Farouk (an haife shi ranar 14 ga watan Maris, 1949) ɗan siyasan Najeriya ne kuma tsohon Darakta Janar na Hukumar Kula da Kasa (NOA).[1]

Alhaji Idi Farouk
Rayuwa
Haihuwa jihar Kano, 1949 (74/75 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Employers Air Force Institute of Technology (Nigeria)
Jihar Kaduna
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe
  1. Alhaji Idi Farouk (an haife shi a ranar 14 ga watan Maris na shekara ta 1949) ɗan siyasan Najeriya ne kuma tsohon Darakta Janar na Hukumar Kula da Kasa (NOA).