Alemayehu Atomsa (Harshen Amharic: አለማየው ፡ አቶምሳ  ; 12 ga Fabrairun 1969 – 6 Maris 2014) ɗan siyasan Habasha ne. Ya yi aiki a matsayin shugaban yankin Oromo, mafi girma daga cikin yankunan ƙasar, daga shekarar 2010 har zuwa lokacin da ya sake ajiye aiki saboda rashin lafiya a 2014. An haifeshi a Bonaya Boshe, Welega .

Alemayehu Atomsa
Rayuwa
Haihuwa Bonaya Boshe, 12 ga Faburairu, 1969
ƙasa Habasha
Mutuwa Bangkok, 6 ga Maris, 2014
Yanayin mutuwa Sababi na ainihi (Zazzabin Rawaya)
Karatu
Makaranta Ethiopian Civil Service University (en) Fassara
Peking University (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Oromo Democratic Party (en) Fassara

Atomsa ya mutu ne daga guba da ya ci a ranar 6 ga Maris 2014 a asibitin kasa da kasa na Bumrungrad da ke Bangkok, Thailand . Ya kasance shekaru 45.[1]

Manazarta gyara sashe

  1. "Alemayehu Atomsa dies at age 45 after battle with "typhoid fever"". Awramba Times. 11 April 2014. Retrieved 6 March 2014.