Albert Sambi Lokonga Albert-Mboyo Sambi Lokonga (an haife shi 22 ga Oktoba 1999) ƙwararren ɗan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Belgium wanda ke taka leda a matsayin tsakiyar wasan wallon Premier League Luton Town, a matsayin aro daga Arsenal, da kuma Belgium na ƙasa. Yazo ta makarantar matasa ta Anderlecht kuma ya fara halartan babban babban kulob a 2017.

Albert Sambi Lokonga
Rayuwa
Cikakken suna Albert-Mboyo Sambi Lokonga
Haihuwa Beljik, 22 Oktoba 1999 (25 shekaru)
ƙasa Beljik
Ƴan uwa
Ahali Paul-Jose M'Poku (en) Fassara
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
R.S.C. Anderlecht (en) FassaraNuwamba, 2017-18 ga Yuli, 202178
Arsenal FC19 ga Yuli, 2021-unknown value
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Tsayi 1.83 m
lokonga
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe