Alawites, ko kuma Alawis ('Alawīyyah Arabic ) mazhaba ce a cikin Shi'a . Suna zaune galibi a Siriya. Suna bin tafarkin malaman Shi'a Sha biyu jagorori na Shi'a. Alawiyyawa suna girmama Ali, kuma sunan "Alawi" yana nufin mabiyan Ali.

Iyalan Assad din, waɗanda suka mulki Syria tun 1971, sanannun maniyan Alawi ne

Sauran yanar gizoGyara