Al Kauthar
Al Kauthar al-Kawthar (Larabci: الكوثر, lit. 'Abundance') ita ce sura ta 108 a cikin Alkur'ani. Ita ce mafi gajarta sura, ta qunshi ayoyi kuda uku:
Al Kauthar | |
---|---|
Surah | |
Bayanai | |
Bangare na | Al Kur'ani |
Suna a harshen gida | الكوثر |
Suna a Kana | じゅんたく |
Suna saboda | Tafkin Yalwa |
Akwai nau'insa ko fassara | 108. The Abundance of Good (en) da Q31204781 |
Harshen aiki ko suna | Larabci |
Full work available at URL (en) | quran.com… |
Has characteristic (en) | Surorin Makka |
Mu ne Muka yalwata maka .
Sabõda haka, ka yi kira ga Ubangijinka, kuma ka yanka . Lallai makiyinku shi ne yankewa[6].