Al-Nawawi
Imam An-Nawawi, cikakken sunansa shine Abu Zakaria Yahya Ibn Sharaf al-Nawawī (Larabci|أبو زكريا يحيى بن شرف النووي; 1233–1277), anfi saninsa da al-Nawawī ko Imam Nawawī yarayu daga (631 zuwa 676 A.H./1234–1277), Ahlus-sunnah wato mabiyin Sunnah, fakihi a Mazhabar Shafi'iyya, malamin hadisi.[1] Ya wallafa littafai da dama masu yawan gaske, wadanda suka hada da littafan hadisai, da theology, da tarihai, da kuma jurisprudence.[2] Al-Nawawi dai bai taba yin aure ba a rayuwarsa.[3]
Al-Nawawi | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Nawa (en) , Oktoba 1233 |
Mutuwa | Nawa (en) , 22 Disamba 1278 (Gregorian) |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama | Not married |
Karatu | |
Harsuna | Larabci |
Malamai |
Q25452434 Abd-ar-Rahman ibn Nuh al-Maqdissí (en) Ibrahim ibn Issa al-Muradí (en) |
Ɗalibai |
view
|
Sana'a | |
Sana'a | muhaddith (en) , Islamic jurist (en) da Ulama'u |
Employers | Dar al-Hadith al-Ashrafiyya (en) |
Muhimman ayyuka |
Al Minhaj bi Sharh Sahih Muslim (en) Imam Nawawi's Forty Hadith (en) Riyāḍ al-ṣāliḥīn (en) Q12198341 Al Athkar Al Navavi (en) Q19486167 Q16126489 Q12192379 Tahdhīb al-asmāʼ wa-al-lughāt (en) Q20403485 Q20402220 Khulāṣat al-aḥkām fī muhimmāt al-sunnah wa-qawāʻid al-Islām (en) Q6833136 Clarification in the etiquette of the Qur’an campaign (en) |
Imani | |
Addini | Musulunci |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
gyara sashe- ↑ Ludwig W. Adamec (2009), Historical Dictionary of Islam, pp.238-239. Scarecrow Press. ISBN|0810861615.
- ↑ Fachrizal A. Halim (2014), Legal Authority in Premodern Islam: Yahya B Sharaf Al-Nawawi in the Shafi'i School of Law, p. 1. Routledge. ISBN|041574962X.
- ↑ Abou Al-Fadl, Khaled (2005). The Search for Beauty in Islam: A Conference of the Books. Rowman & Littlefield. p. 174. ISBN 978-0742550940.