Al-Husayn ibn II Mahmud ( Larabci: أبو محمد حسين باشا باي‎  ; 5 ga Maris, shekara ta alif 1784 - 20 ga Mayu, 1835) ya kasance Bey na Tunis daga shekarata 1824 har zuwa rasuwarsa a shekarar 1835. Ya kasance daga dangin masarautar Baturke.

Al-Husayn II ibn Mahmud
Bey of Tunis (en) Fassara

28 ga Maris, 1824 - 20 Mayu 1835
Mahmud ibn Muhammad - Mustafa ibn Mahmud
Rayuwa
Haihuwa 5 ga Maris, 1784
ƙasa Beylik of Tunis (en) Fassara
Mutuwa Le Bardo (en) Fassara, 20 Mayu 1835
Makwanci Tourbet El Bey (en) Fassara
Ƴan uwa
Mahaifi Mahmud ibn Muhammad
Yara
Ahali Mustafa ibn Mahmud
Yare Husainid dynasty (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Duba kuma

gyara sashe
  • Hussein Khodja

Manazarta

gyara sashe
Magabata
{{{before}}}
{{{title}}} Magaji
{{{after}}}