Al'aurar Namiji
Bura (jam'i buraye ko burina lafazi|-|buriːnà) shine Gabar saduwa na mazajen dabbobi, wadda suke amfani dashi wurin inseminate da abokan saduwar su (yawanci mata ne da hermaphrodites) lokacin Saduwa.[1] Dabbobi da dama na dashi, wadanda ya hada da Dabbobi masu kashin baya da Dabbobi marasa kashin baya, Amma a mazajen Dabbobi bako wanne bane keda burar, sai wadanda ke dashi, to burar ba iri daya bane ga duk dabban dake dashi.
Bura (Al'aurar Namiji) | |
---|---|
class of anatomical entity (en) , sex organ (en) da male reproductive system (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | mammalian penis (en) , subdivision of urogenital part of male perineum (en) da particular anatomical entity (en) |
Bangare na | male reproductive system (en) |
Amfani | Bawali, sexual intercourse (en) da masturbation (en) |
Name (en) | ꠛꠑꠁ |
Found in taxon (en) | Homo sapiens (en) |
Lymphatic drainage (en) | Superficial inguinal lymph nodes (en) |
Arterial supply (en) | dorsal artery of the penis (en) |
Venous drainage (en) | superficial dorsal veins of the penis (en) |
Alaƙanta da | scrotum (en) |
Sexually homologous with (en) | human clitoris (en) |
Equivalent in higher rank taxon (en) | penis (en) |
Kalmar bura na nufin bangaren jiki dake fitar da ko sanya wani abu zuwa jiki, amma baga duka dabbobi bane ke da hakan. A yawancin halittu na dabbobi Waɗanda keda gaɓar da za'a iya ayyanawa a matsayin bura, saidai bata da wani muhimmin aiki ko amfani illa kawai shigarwa ko sanya wani abu cikin jiki, ko kuma karanci sanya maniyyi a jikin mace, amma a placental mammals burar ita ce ke bangaren gaɓan karshe na urethra, wacce ke fitar da fitsari lokacin bawali da maniyyi lokacin saduwa.[2]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Janet Leonard; Alex Cordoba-Aguilar R (18 June 2010). The Evolution of Primary Sexual Characters in Animals. Oxford University Press. ISBN 978-0-19-971703-3. Archived from the original on 11 October 2013. Retrieved 20 July 2013. Unknown parameter
|deadurl=
ignored (|url-status=
suggested) (help) - ↑ Marvalee H. Wake (15 September 1992). Hyman's Comparative Vertebrate Anatomy. University of Chicago Press. p. 583. ISBN 978-0-226-87013-7. Archived from the original on 31 December 2013. Retrieved 23 July 2013. Unknown parameter
|deadurl=
ignored (|url-status=
suggested) (help)