Maniyyi ƙwayoyin halitta ne na namiji wanda yake fita a yayin saduwa da mace kuma ya bayar da damar haihuwa. Dabbobi na samar ƙwayar halitta wadda ake kira da maniyi mai motsi kuma tanada jela wana ake kira kwayar haihuwa wato flagellum, kuma ana kiranta da spermatozoa wasu daga cikin halittun ruwa suna halittar maniyi wanda be da jelar motsi wanda ake kira spermatia.[1] Wasu daga cikin tsirrai sunada ƙwayoyin halitta marasa motsi wasu kuma sunada masu motsi.[2]

Maniyyi
cell type (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na Tattanin halillta da gamete (en) Fassara
Amfani insemination (en) Fassara
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Sperm_Anatomy
Sperm_Anatomy
Egg_and_Sperm
Egg_and_Sperm
bibisjin maniyi
Yanda kan maniyi ke rabuwa

Maniyi ga dabbobi

gyara sashe

Muhimmin amfanin maniyi a dabbobi shine isa zuwa kwayar halittar mace (kwai) kuma su hadu don samar da kwayoyin halitta guda biyu: kwayar halittar namiji wanda ke dauke da kwayoyin halittar gado ii) da kuma centrioles wanda ke taimakawa wajen kwayar halittar microtubulecytoskeleton.

Manazarta

gyara sashe
  1. "Spermatium definition and meaning | Collins English Dictionary". www.collinsdictionary.com. Retrieved 2020-02-20.
  2. Kumar, Anil (2006). Botany for Degree Gymnosperm (in Turanci) (Multicolor ed.). S. Chand Publishing. p. 261. ISBN 978-81-219-2618-8.