Akurki
Akurki da turanci cage, wasu kan ari sunan su ce keji, wani abu ne da ke kulle, akan hada shi da raga (karfe), rodi, ko wayoyi, ana amfani da shi dan killace, ko dauka da kuma kare wani abu ko mutum. Akurki yanada amfani da dama, kamar kulla dabbobi ko mutane a ciki captivity, ko dan kama mutum ko dabba, ko a sanya dabba a ciki dan a nuna wa jama'a a gidan zoo.[1]
Akurki | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | akwati da artificial animal shelter (en) |
Amfani wajen | aquaculture cage mooring worker (en) |
Manazarta
gyara sashe- ↑ cite news |author= |title=A Cage-Free Zoo is Coming to Western Sydney |url=https://www.broadsheet.com.au/sydney/city-file/article/new-zoo-western-sydney |quote= |newspaper=Broadsheet Sydney |date=