Gidan zoo
Gidan zoo gidane wanda ake ginashi domin taskace wasu daga cikin mahimman dabbobin daji, amma ba wannan bane maqasudin ginashiba, kawai wani dalilin wanda yasa ake gina shi shine don baki masu zuwa yawon bude ido kasa da kasa ko gari ko gari, wanda ta hakanne zasu samu kudaden shiga mai matuqar yawa daga wadannan baki masu yawon bude ido.
Tarihi
gyara sasheGidan zoo shine gida wanda yake taskace namun daji domin mutane masu zuwa kallo domin nishadi kokuma yara don bude ido harma dalibai yan makaranta domin Karin ilimi KO awon fahimta. Akansamu garuruwa dadama sun Gina gidan zoo, wasu gwanatin kasar da wasu masu kudin kasar.
Wasu daga cikin Gidajen zo a Nigeria
gyara sasheSun haɗa da;
- Jahar bauchi, gidan zoo na yankari
- Jahar kano, Audu bako zoo
- Jahar Katsina Al-dusur Zoo and park
- Abuja (Babban Birnin Tarayya, Najeriya) Children's park and zoo abuja. da sauran jahohi a faɗin tarayyar Najeriya
Damar kallon dabbobin gidan zoo a manhaja
gyara sasheAkwai zoo wanda gungun mutanen gari ke iya mallaka kamar Phoenix zoo wanda me united States kuma shine babban gidan zoo aduniya.[1][2]
Hotuna
gyara sashe