Akure Ofosu Forest Reserve
keɓaɓɓen daji ne a kudu maso yamma cin Najeriya
Dajin Akure Ofosu yana kudu maso yammacin Najeriya, kuma ya kai 394 square kilometres (152 sq mi).Akure Ofosu na da matukar muhimmanci wajen kiyayewa achimpanzee a Najeriya. Binciken da aka gudanar a lokacin 2007 ya gano gidaje 33 a wurare hudu, ba tare da hangen nesa kai tsaye ba.[1]
Dajin Akure Ofosu | ||||
---|---|---|---|---|
protected area (en) | ||||
Bayanai | ||||
Farawa | 1936 | |||
IUCN protected areas category (en) | IUCN category V: Protected Landscape/Seascape (en) | |||
Ƙasa | Najeriya | |||
Significant place (en) | Akure, | |||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | Jahar Ondo |