Akure Forest Reserve

Keɓabben guri ne a kudu maso yammacin Najeriya

Dajin Akure yanki ne mai kariya a kudu maso yammacin Najeriya, wanda ya shafi 66 square kilometres (25 sq mi).

Akure Forest Reserve
protected area (en) Fassara
Bayanai
IUCN protected areas category (en) Fassara IUCN category V: Protected Landscape/Seascape (en) Fassara
Ƙasa Najeriya
Significant place (en) Fassara Akure,
Taxon especially protected in area (en) Fassara Angulu, Aku, Collared mangabey da Manis tricuspis (en) Fassara
Wuri
Map
 7°17′46″N 5°01′48″E / 7.296°N 5.03°E / 7.296; 5.03
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin NajeriyaJahar Ondo

A cikin shekarun baya-bayan nan, an yi asarar dazuzzuka mai yawa a wannan yanki, wanda ke da tasiri sosai ga muhalli. Dajin Akure wani yanki ne da aka kebe domin karewa ko sarrafa shi kuma yana a Ile Oluji/Okeigbo, Jihar Ondo, Najeriya, da Latitude 7° 17′ 39″ N da Longitude na 5° 2′ 3″ E.

Manazarta

gyara sashe