Akomaye Agim
Akomaye Agim alkalin Najeriya ne wanda ya kasance babban alkalin kasar Gambia daga shekarar 2009 zuwa 2013[1][2][3][4][5] kuma tsohon babban alkalin kasar Swaziland.[6][7][8] A halin yanzu yana shari'a a kotunan daukaka kara ta Najeriya.[9][10][11][12][13][14]
Akomaye Agim | |||||
---|---|---|---|---|---|
2020 -
2009 - 2013 | |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | Obudu (en) da Obudu, 26 ga Afirilu, 1960 (64 shekaru) | ||||
ƙasa | Najeriya | ||||
Karatu | |||||
Makaranta |
Jami'ar Calabar Makarantar Koyan Lauya ta Najeriya University of Wolverhampton (en) | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | mai shari'a |
Kuruciya da ilimi
gyara sasheAn haifi Agim a ranar 26 ga watan Aprelun 1960 a garin Obudu Jihar Cross River, Najeriya.[15]Ya samu digiri dinsa na farko a fannin shari'a "LLB(Hons)" daga jami'ar Calaba, sannan ya samu shaidar karatun shari'a na BL daga Jami'ar Lagos, daga bisani kuma ya samu shaidar LLM daga Jami'ar Wolverhampton da ke Ingila.[15]
Ayyuka
gyara sasheAgim ya fara aiki a matsayin Lauya a ranar 15 ga watan Octoban 1986.[15]
Fannukan Kwarewa
gyara sasheAgim ya kasance mai yanke hukunci, mai amsar kararraki, lauya mai zaman kansa, mai koyar da ilimin shari'a da gudanarwa, mai koyarwa a Ma'aikatar Shari'a ta Najeriya, Masanin Ayyukan Laifi na Commonwealth, Manajan ofishin shari'a, Farfesa mai jiran gado, mai bada shawarwari kan harkokin al'umma a muhalli.
Mukamai da ya rike
gyara sasheAgim ya kasance:
- Alkalin alkalan Jamhuriyar Gambiya
- Alkalin Kotun Koli na Jamhuriyar Gambiya
Rubuce-Rubuce
gyara sashe- Ya bada gudummawa a wajen rubuta kai'dojin jinyar majigata na shirin Commonwealth
- Littafin "Crime" (2003, ISBN 0-85092-725-0 /978-0-85092-725-2)
- Ya bada gudummawa wajen rubuta littafin "Pre-Trial Criminal Processes in the Commonwealth States
Manazarta
gyara sashe- ↑ Ceesay, Fabakary B. (2019-03-19). "Then Chief Justice Agim Snubs Jammeh on Execution". The Trumpet (in Turanci). Archived from the original on 2019-10-02. Retrieved 2019-10-02.
- ↑ Ibekwe, Nicholas (2013-07-28). "Nigerian Judge caught on tape negotiating bribe to skew justice - Premium Times Nigeria" (in Turanci). Retrieved 2019-10-02.
- ↑ "The Gambia Journal - How Yaya Jammeh Is Able To Manipulate The Judiciary". thegambiajournal.com. Archived from the original on 2019-10-02. Retrieved 2019-10-02.
- ↑ "CJ Agim authors 'The Gambia Legal System'". thepoint.gm. Retrieved 2019-10-02.
- ↑ "First Justice of Supreme Court". Vanguard Nigeria (in Turanci). 2018-06-02. Retrieved 2019-10-02.
- ↑ "Times Of Swaziland". www.times.co.sz. Archived from the original on 2019-10-02. Retrieved 2019-10-02.
- ↑ "Swaziland Government Gazette" (PDF). Swaziland Government Gazette. Archived from the original (PDF) on 2019-10-02. Retrieved 2022-05-01.
- ↑ "The Honourable Mr. Justice Emmanuel Akomaye Agim Joins the Supreme Court | Swazi Legal Information Institute". swazilii.org. Archived from the original on 2019-10-02. Retrieved 2019-10-02.
- ↑ "The Court of Appeal | Judges' List". www.courtofappealng.com. Archived from the original on 2019-11-21. Retrieved 2019-10-02.
- ↑ Opara, George (2019-04-20). "Police arrest ex-National Taskforce boss, Okereke over alleged impersonation, forgery". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2019-10-02.
- ↑ admin (2017-12-01). "Appeal Court Dismisses Suit Seeking Tambuwal’s Removal". THISDAYLIVE (in Turanci). Retrieved 2019-10-02.
- ↑ Azu, John Chuks (2018-11-17). "Court of Appeal reduces Nyame, Dariye's jail terms". Daily Trust (in Turanci). Archived from the original on 2019-10-02. Retrieved 2019-10-02.
- ↑ "Appeal Court orders day-by-day hearing in suit against lawmaker". Punch Newspapers (in Turanci). Retrieved 2019-10-02.
- ↑ "Plaintiff has burden of proof in election petition proceedings". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in Turanci). 2019-03-12. Archived from the original on 2019-10-02. Retrieved 2019-10-02.
- ↑ 15.0 15.1 15.2 Yumpu.com. "PROFILE HONOURABLE JUSTICE AKOMAYE EMMANUEL AGIM ..." yumpu.com. Retrieved 2022-05-01.