Hajiya Aisha Isa Yuguda (An haife ta a shekara ta alif 1970). ta auri gwamnan Jihar Bauchi a ƙasar Nijeriya Mallam Isa Yuguda kuma suna da yaya 6.[1]

Aisha Isa Yuguda

Ayyuka gyara sashe

Yar aikin sakai ce, ta dage wajen ganin cewa dukkan yara sun samu ingantaccen karatu musamman na Jihar Bauchi. Ta tallafawa mata wajen inganta rayuwarsu da sama musu sana’a. Ta tallafawa matasa wajen karatu duk a lokacin da mijinta yake Gwamnan Jihar Bauchi.[1]

Bibiliyo gyara sashe

  • Kabir, Hajara Muhammad,. Northern women development. [Nigeria]. ISBN 978-978-906-469-4. OCLC 890820657.

Manazarta gyara sashe

  1. 1.0 1.1 Kabir, Hajara Muhammad,. Northern women development. [Nigeria]. p.p 146-147 ISBN 978-978-906-469-4.