Air India
Air India kamfanin zirga-zirgar jirgin sama ne mai mazauni a birnin Delhi, a ƙasar Indiya. An kafa kamfanin a shekarar 1932, (tsohon suna, daga shekarar 1932 zuwa shekarar 1946, Tata Airlines ne). kamfanini yana da jiragen sama ɗari ɗaya da ashirin da bakwai, daga kamfanonin Airbus da Boeing.
Air India | |
---|---|
AI - AIC | |
| |
Bayanai | |
Iri | kamfanin zirga-zirgar jirgin sama da kamfani |
Ƙasa | Indiya |
Aiki | |
Ma'aikata | 20,956 (2017) |
Ɓangaren kasuwanci | |
Reward program (en) | Flying Returns (en) |
Used by |
|
Mulki | |
Hedkwata | Gurgaon (en) , New Delhi da Mumbai |
Tsari a hukumance | Public Limited Company (mul) |
Mamallaki | Air India Limited (en) |
Mamallaki na |
|
Tarihi | |
Ƙirƙira |
15 Oktoba 1932 29 ga Yuli, 1946 |
Wanda ya samar |
J. R. D. Tata (en) |
Founded in | Mumbai |
|