Aicha Sidibe (an haife ta a 3 Disamba 1995) ƴar wasan ƙwallon kwando ce na ƙasar Senegal don ƙungiyar ƙasa ta Senegal . [1]

Aicha Sidibe
Rayuwa
Haihuwa Dakar, 3 Disamba 1995 (28 shekaru)
ƙasa Senegal
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a basketball player (en) Fassara
Itinerary
Ƙungiyoyi Shekaru Pos Nbr
 
Muƙami ko ƙwarewa center (en) Fassara
Tsayi 73 in

Ta shiga a 2017 Women's Afrobasket . [2]

Nassoshi gyara sashe

  1. FIBA profile
  2. 2017 Women's Afrobasket profile