Ahmed H. Moharran ɗan ƙasar Masar ne mai nutsewa. Ya yi takara a cikin abubuwa biyu a gasar Olympics ta bazarar 1960.[1]

Ahmed Moharran
Ɗan Adam
Bayanai
Jinsi namiji
Sana'a competitive diver (en) Fassara
Wasa diving (en) Fassara

Manazarta

gyara sashe
  1. "Ahmed Moharran". Olympedia.org. OlyMADMen. Retrieved 16 May 2020.

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe
  • Ahmed Moharran at Olympics at Sports-Reference.com (archived)
  • Ahmed Moharran at the International Olympic Committee