Ahmed Abdulrahman
Rayuwa
Haihuwa 26 Mayu 1996 (28 shekaru)
ƙasa Misra
Harshen uwa Egyptian Arabic (en) Fassara
Karatu
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a judoka (en) Fassara
Nauyi 60 kg
Tsayi 1.65 m

Ahmed Abelrahman (an haife shi a ranar 26 ga watan Mayu shekara ta 1996)[1] ɗan wasan Judoka ɗan ƙasar Masar ne.[2]

A shekarar 2015, ya lashe lambar zinare a gasar tseren kilo 60 na maza a gasar cin kofin Afirka ta shekarar 2015 da aka gudanar a Brazzaville, Kongo.[3][4]

Ya fafata a gasar Olympics ta bazara a shekarar 2016 a Rio de Janeiro, a tseren kilo 60 na maza.[5] Ya sha kashi a zagayen farko.[6] [1] Archived 2017-03-05 at the Wayback Machine

A gasar Judo ta Afirka ta shekarar 2021 da aka gudanar a birnin Dakar na kasar Senegal, ya lashe lambar zinare a gasar tseren kilo 66 na maza.[7]

Manazarta

gyara sashe
  1. Ahmed Abelrahman at JudoInside.com
  2. "Ahmed Abelrahman – judoka" . judoinside.com . Retrieved 7 August 2016.
  3. "Judo Results – 2015 African Games" . International Judo Federation. Archived from the original on 21 August 2020. Retrieved 21 August 2020.
  4. Ahmed Abelrahman at Olympics.com
  5. "Ahmed Abelrahman" . rio2016.com . Archived from the original on 6 August 2016. Retrieved 7 August 2016.
  6. Ahmed Abelrahman at the International Judo Federation
  7. Rowbottom, Mike (21 May 2021). "Giantkiller Samy falls in final at 2021 African Judo Championships in Dakar" . InsideTheGames.biz . Retrieved 21 May 2021.