Ahmad bn Ibrahim bn Ali bn Munim al-Abdari ( Larabci: أحمد بن ابراهيم بن علي بن منعم الأبداري‎ ; ya mutu a shekara ta 1228), wanda aka fi sani da ibn Munim, masanin lissafi ne, asalinsa daga Dénia a Andalusia. Ya rayu kuma ya koyar a Marrakesh inda aka san shi a matsayin ɗaya daga cikin manyan malamai a ɓangarenilimin lissafi. [1] [2] Sau da yawa ana rikicewa da mai shige irirn sunansa Muhammad ibn 'Abd al Mun'im, masanin lissafi daban wanda ya yi aiki a kotun Roger II na Sicily. [2]

Ahmad ibn Munim al-Abdari
Rayuwa
Haihuwa Dénia (en) Fassara, 12 century
Mutuwa Marrakesh, 1228 (Gregorian)
Sana'a
Sana'a masanin lissafi da marubuci
  1. Helaine Selin, Encyclopaedia of the history of science, technology, and medicine in non-western cultures, p. 427 (retrieved 28-8-2010)
  2. 2.0 2.1 John J. Missing or empty |title= (help). See in particular the section "Combinatorics in the Maghreb: Ibn Mun'im", pp. 94–99.