Ahmed Shawqi (ya rayu daga 1868 zuwa 1932) (larabci: أحمد شوقي, lafazi|ˈʔæħmæd ˈʃæwʔi), kuma ana rubuta sunansa a haka Ahmed Chawki, ana yi masa laƙabi da Yariman Mawaƙa, Amīr al-Shu‘arā’ (The Prince of Poets, larabci|أمير الشعراء),[1] ya kasance ɗaya daga cikin manyan marubuta mawaƙan larabci,[2] ɗan asalin ƙasar Misra ne, mawaƙi kuma ɗan wasan dirama wanda ya faro tafiyar sabon Egyptian literary na zamani, da akafi saninsa da kawo nau'in hikayar waƙe zuwa cikin al'adun rubutu na larabci.

Ahmad Shawqi
Rayuwa
Haihuwa Kairo, 1868
ƙasa Misra
Mutuwa Kairo, 23 Oktoba 1932
Karatu
Makaranta University of Montpellier (en) Fassara
University of Paris (en) Fassara
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a marubucin wasannin kwaykwayo, maiwaƙe, linguist (en) Fassara, mai aikin fassara da marubuci
Muhimman ayyuka Al-Shawqiyt (en) Fassara
Mamba Arab Academy of Damascus (en) Fassara
Ahmed Shawqi tare da Mohammed Abdel Wahab
Giza Ahmed Shawqy Memorial

Manazarta gyara sashe

  1. Esat Ayyıldız, “Ahmet Şevki’nin Mısır İstiklalinin Müdafaası İçin Sömürge Yöneticisine Hitaben Nazmettiği Lâmiyye’sinin Tahlili”, Arap Edebiyatında Vatan ve Bağımsızlık Mücadelesi, ed. Ahmet Hamdi Can – İhsan Doğru (Ankara: Nobel Bilimsel Eserler, 2021), 1-26.
  2. Egypt. "Poet Laurate". Tripadvisor.com. Retrieved 2012-12-20.