Aguié (sashe)
Aguié sashe ne daga cikin sassan dake a yankin Maradi, na Jamhuriyyar Nijar. Babban birnin sashen shine garin Aguié. Bisaga kidayar 2011, yawan mutane a sashen ya kai 386 197[1].
Aguié | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Jamhuriya | Nijar | ||||
Yankin Nijar | Yankin Maradi | ||||
Babban birni | Aguié (gari) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 245,996 (2012) |
Hotuna
gyara sashe-
Damen Gero a wata gona a garin
-
Sashen Aguié
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Annuaires_Statistiques" (PDF). Institut National de la Statistique. Retrieved 26 December 2019.