Aguié gari ne, da ke a yankin Maradi, a ƙasar Nijar. Shi ne babban birnin sashen Aguié. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, jimillar mutane 142 182 ne.

Aguié

Wuri
Map
 13°30′08″N 7°46′37″E / 13.5022°N 7.777°E / 13.5022; 7.777
JamhuriyaNijar
Yankin NijarYankin Maradi
Sassan NijarAguié (sashe)
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 152,788 (2012)
Labarin ƙasa
Altitude (en) Fassara 434 m
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Aiki daga filin gwaji
magina a Aguié
Wasu mata a garin Aguié

Manazarta

gyara sashe