Agrumatue kogi ne a yankin Upper Gabas,Ghana.Yana gudana tsakanin garuruwan Bolgatanga da Zuarungu sannan kuma iyaka ce tsakanin gundumar Bolgatanga da gundumar Bolgatanga ta Gabas.Ana haye kogin ta hanyar N11.

Agrumatue
General information
Height above mean sea level (en) Fassara 137 m
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 10°37′04″N 0°56′39″W / 10.6178°N 0.9442°W / 10.6178; -0.9442
Wuri Yankin Upper East
Kasa Ghana
Territory Bolgatanga Municipal District, Bolgatanga East District da Bongo District
River mouth (en) Fassara Atamore (en) Fassara

A lokacin rani kogin yana bushewa.Sai dai a kusa da Bolgatanga akwai dam da ke hana ruwa.Saboda haka ayyukan noma na dam ma yana yiwuwa a lokacin rani.

Nassoshi gyara sashe