Agege Stadium
Filin wasa na Agege filin wasa ne mai fa'ida da yawa a cikin jihar Lagos, Nigeria.[1] Yana da damar zama 4,000.[2] Filin gida ne na MFM FC, kungiyar kwallon kafa ta mata ta Najeriya ta kasa da kasa da shekaru 17 kuma tun 2018, na DreamStar FC Ladies.
Agege Stadium | |
---|---|
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya |
Jihohin Najeriya | jahar Lagos |
Coordinates | 6°38′33″N 3°19′28″E / 6.6425°N 3.3244°E |
|
Gwamnatin jihar Legas ta ce ana kokarin kammala inganta filin wasan a watan Fabrairu, kamar yadda kamfanin dillancin labaran Najeriya ya ruwaito.[1]Filin wasa na Legas gida ne da kungiyar DreamStar FC Ladies mata ta Najeriya, da kungiyar Premier League ta Nigeria MFM, wacce ta wakilci kasar a gasar cin kofin CAF na 2017, tare da Plateau United.[3]Kamfanin Verified Creative House, tallace-tallace da alamar kasuwanci, ya gudanar da bikin baje kolinsa a filin wasa na Agege, dake Ƙaramar hukumar Agege ta jihar Legas, daga ranar 1-7 ga watan Yuli.[4]
Gallery
gyara sasheDuba kuma
gyara sasheManazarta
gyara sashe- ↑ 1.0 1.1 "Lagos FA Cup Finals Hold Monday At Agege Stadium". P.M. News. 6 April 2015. Retrieved 10 September 2015.
- ↑ "New Agege Stadium: Lagos Commend Fashola". Nigeria Infrastructure News. 25 February 2011. Retrieved 25 February 2011.
- ↑ "Agege Stadium will be ready for Champions League–Lagos". Punch Newspapers. Retrieved 22 March 2018.
- ↑ "Agege Trade Fair Opens– THISDAYLIVE". www.thisdaylive.com . Retrieved 13 September 2022.