Africaine taba ko sigari ce da ta samo asali daga Luxembourg, a halin yanzu kamfanin "Landewyck Tobacco" [1]shine yake samar da ita. afriacane wannan kalmace daga yaren faransani wacce ke nufin afrika.

Africaine (taba)
cigarette brand (en) Fassara
Bayanai
Ƙasa da aka fara Luksamburg
Kalolin taba
sigari

Tarihin ta

gyara sashe

An gaddamar da tabar ne ta Africaine a farkon shekarar 1940. A lokacin yakin duniya na biyu , a Maryland a dalilin rashin ganyen taba a wannan lokacin domin samar da taabar ta Africaine.[2] sai bayan karshen yakin duniya na biyu sannan tabar ta zama sananniya a garin Luxembourg kuma an santa ne a matsayin tabar masu aji.

Anyi talla masu yawa ga tabar a fastoci .

kalar taabar ana saida itane kwai a garin Luxembourg.[3][4][5]

Various advertising posters were made for Africaine cigarettes. amma akan sai da ita a jamus da italiya.[6][7]

Kokasan cewa

gyara sashe

Taba na cutar da jiki

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe
  1. "Landewyck: cigarettes". Hvl.lu. Retrieved 2017-12-30.
  2. Landewyck: History - Sales". Hvl.lu. Retrieved 2017-12-30.
  3. "Lucifer Etiketten - Matchbox labels - Etiquette allumettes : Sigaretten - Cigarettes". Collector-items. Retrieved 2017-12-30.
  4. "Vintage Advertisement Poster for Africaine Cigarettes, 1950s for sale at Pamono". Pamono.co.uk. Retrieved 2017-12-30.
  5. "KUNST & AUKTIONSHAUS HERR | LAURITZ.COM: Emailschild Africaine". Herr-auktionen.de. Retrieved 2017-12-30.
  6. "BrandAfricaine". Cigarettes Pedia. Retrieved 2017-12-30.
  7. "Africaine". Zigsam.at. Retrieved 2017-12-30.